Wasanni
Yadda wasannin zagayen Kwata final suka kaya a gasar AFCON
- Autor: Vários
- Narrador: Vários
- Editor: Podcast
- Duración: 0:10:00
- Mas informaciones
Informações:
Sinopsis
Shirin 'Duniyar Wasanni' na wannan lokacin yayi nazari ne akan wasannin matakin dab da na kusa da na karshe wato na zagayen Kwata final da aka yi a gasar AFCON. Yanzu haka dai kasashe hudu ne suka rage a gasar ta cin kofin kasashen nahiyar Afirka da kasar Ivory Coast ke karbar bakunci, bayan wasannin da aka fafata a ranakun Juma’a da Asabar.