Tattaunawa Da Ra'ayin Masu Saurare

Karin kudin aikin Hajjin bana a Najeriya ya shafi maniyyata da dama

Informações:

Sinopsis

Hukumar alhazai a Najeriya, ta sanar da karin kusan Naira milyan biyu a kan kujerar aikin hajjin bana ga maniyatan da suka riga suka zuba kudadensu. Wannan dai mataki ne da ya yi matukar bai wa jama’a mamaki, tare da kara haifar da fargar cewa dubban maniyata ba za su iya sauke faralin na shekarar bana ba.Abin tambayar shine, wane tasiri wannan mataki zai yi a kan maniyatan Najeriya na shekarar bana?Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken shirin.