Tattaunawa Da Ra'ayin Masu Saurare

An fara samun karancin man fetur a sassan Najeriya

Informações:

Sinopsis

Rahotanni daga sassan arewacin Najeriya na nuna cewar an fara samun karancin man fetur a gidajen sayar da man, abinda ya sa wasu masu man kara farashin da suke sayar da kowacce lita. Ko menene ya haddasa matsalar karancin man fetur din a sassan kasar?Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken shirin.