Lafiya Jari Ce
Rashin kulawa ta sanya wasu asibitoci a jihar Kano komawa Kufai
- Autor: Vários
- Narrador: Vários
- Editor: Podcast
- Duración: 0:09:49
- Mas informaciones
Informações:
Sinopsis
Shirin ''Lafiya Jari Ce'' tare da Azima Bashir Aminu a wannan makon, ya kai ziyara wasu asibitocin yankunan karkara a arewacin Najeriya, inda sashen Hausa na RFI ya ganewa idonsa tarin matsalolin da suka dabaibaye irin waɗannan asibitoci da bisa al’ada ke matsayin masu kula da lafiya a matakin farko. Tarin asibitocin yankunan karkarar jihar Kano na fama da matsaloli kama daga rashin malaman jinya da kuma rashin wadatattun kayakin aiki, koma rashin ginin Asibitin ɗungurugum, ta yadda da dama daga cikinsu suka juye daga matsayin cibiyoyin kula da lafiya zuwa dandalin shaƙatawar dabbobi.Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin.

Únete Ahora
- Acceso ilimitado a todo el contenido de la plataforma.
- Más de 30 mil títulos, incluidos audiolibros, podcasts, series y documentales.
- Narración de audiolibros por profesionales, incluidos actores, locutores e incluso los propios autores.
Prueba ahora
Firma sin compromiso. Cancele cuando quiera.