Lafiya Jari Ce
An samu ɓullar cutar sankarau a wasu jihohin arewacin Najeriya
- Autor: Vários
- Narrador: Vários
- Editor: Podcast
- Duración: 0:10:04
- Mas informaciones
Informações:
Sinopsis
Shirin 'Lafiya Jari Ce' na wannan makon ya mayar da hankali ne akan cutar sankarau, wanda ke yin ƙamari a cikin yanayi na zafi da ake ciki, musamma a ƙasashenmu na nahiyar Afrika. Tuni aka samu ɓullar cutar sankarau a sassa daban-daban na Najeriya inda ta kashe gomman mutane a jihohin Kebbi da Sokoto, wadda aka bayyana ta da annoba. Masana a ɓangarorin lafiya da kuma yanayi, na ci gaba da gargaɗi kan yiwuwar ɓullar tarin cutuka sakamakon tsananin zafin da ake fuskanta a wasu daga cikin jihohin Najeriya, a wani yanayi da ake ci gaba da azumin watan Ramadana,, wannan shi ne maudu’in da shirin lafiya jari ce na wannan mako zai mayar da hankali akai sai ku biyomu.

Únete Ahora
- Acceso ilimitado a todo el contenido de la plataforma.
- Más de 30 mil títulos, incluidos audiolibros, podcasts, series y documentales.
- Narración de audiolibros por profesionales, incluidos actores, locutores e incluso los propios autores.
Prueba ahora
Firma sin compromiso. Cancele cuando quiera.